Liu Hongwu

Malamin musamman na lardin Zhejiang wato malami mai suna Qianjiang kuma shugaban Cibiyar Bincike Afirka kuma malamin daliba masu neman digiri na uku. Shi ma yana mataimakin shugaban kungiyar bincike tarihin Afirka ta kasar Sin kuma mamba daya na kuniyar bincike Afirka da Asia ta Sin kuma mamba na kungiyar bincike Gabas ta Tsakiya ta Sin kuma yana darektan Cibiyar Bincike Afirka dake jami’ar Yunnan. Ya taba kai ziyara a jami’ar Lagos dake kasar Nigeriya don yin karatu, lokacin da yake jami’ar, ya gama rubuta littafi mai suna tarihin bunkasuwar kasar Nigeriya. Ban da wannan kuma, ya rubuta littatafan 10 ko fiye.

Tel: +86-579-8228-6081, E-mail: liuhongwu@zjnu.cn

GU Jianxin

Mataimakin darektan ofishin harkokin waje na lardin Zhejiang kuma mataimakin shugaban Cibiyar Bincike Afikra. Shehu malami kuma malamin dalibai masu digiri na uku kuma mamba daya na kungiyar bincike tarihin Afirka ta Sin kuma kyakkyawan malamin kasar Sin. Ya taba ziyarci Afirka ta Kudu da kasar Moroco da sauran kasashen Afirka. Ya mai da hankalinsa muhimman kan ilmin koyon Afirka da hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da Afirka wajen limin koyo da kuma yaya aka sarrafa cibiyar bincike Afirka.

Tel: +86-579-87050305, E-mail: jxgu2003@zjnu.cn

Jiang Hengkun

Mataimakin shugaban Cibiyar Bincike Afirka kuma masanan bincike Afirka kuma malamin masu neman digiri na uku kuma mamba daya na kungiyar bincike tarihin Afirka. Ya mai da hankalinsa kan bincike siyasa na Afirka da huldar dake tsakanin Sin da Afirka da batun Darfur.

Tel: +86-579-8228-7069, E-mail: jianghk@zjnu.cn


Add: Cibiyar Bincike Afirka na jami’ar ba da ilmin koyo na lardin Zhejiang NO.688 na hanya

Yingbin na birnin Jinhua na lardin Zhejiang

Postal Code: 321004

Tel: +86 579 82286091

Fax: +86 579 82286091

Email: ias@zjnu.cn