Akwai sassa hudu da cibiya daya da laburare daya a cibiyar


Sashen bincike siyasa da dangantakar dake tsakanin Afirka da kasashen dunbiya

Akwai mutane takwas a sashen, daga cikinsu akwai malamai biyu da mataimakin malamai daya da masana masu digiri na uku biyar. Nazarin da suka yi suna shafi dagantakar dake tsakanin Sin da Afirka da diplomasiyyar dake tsakanin kasashen Afirka da babban kasashe a duniya da arangama dake Darfur na kasar Sudan da kungiyoyin NGO dake Afirka da sauransu.


Sashen bincike tattalin arzikin Afirka

Mutane uku suna aiki a sashen yanzu. Sun mai da hankalinsu kan bincike tattalin arzikin Afirka da huldar tattalin arziki da ciniki dake tsakanin Sin da Afirka da tsarin bunaksuwar tattalin arzikin Afirka da yaya aka daidaita hadarin yayin da zuba jari da yin ciniki a Afirka. Cikin shekaru masu zuwa, za a kara sami masana masu koyon ilmin tattalin arziki ko ciniki a wannan sashen.


Sashen bincike ilmin koyo na Afirka

Akwai mutane biyar a sashen nan. Suna nazari kan ilmin koyon Afirka da hadin kan dake tsakanin Sin da Afirka kan ilmin koyo.


Sashen bincike tarihi da al’adun Afirka

Akwai mutane 3 a sashen, suna nazarin Afirka wajen tahiri da addini da al’adu.


Laburaren cibiyar

Fadin laburaren ya kai muraba’in mita dari shida ko fiye. Akwai lattatafan da irinsu ya kai 5000 ko fiye, daga ciki, yawan littatafan da aka rubuta da Turanci ya kai 34.


Cibiyar kera kaset da CD dake game da al’adun Afirka

Afirka shi ne wani kyakkyawan yanki a duniya. Burin kafuwar wannan cibiya shi ne dauka hotona da bidiyon Afirka kuma tattara su ko mai da su zama wani kaset ko CD. Dadin dadewa, an yi wa mazaunan Afirka ko mutanan masu sha wahala a duniya dake Afirka wata hira.


Cibiyar ba da shawarwari ga mutane masu zuba jari a Afirka

Ana shirin kafa irin wannna cibiya don samar da shawarwari ga mutanen masu zuba jari ko yin ciniki a Afirka, haka kuma za a cimma burin bunkasuwar tattalin arzikin lardin Zhejiang.


Afirka nune-nunen

Dakin nune-nunen abubuwan da aka samu daga Afirka game da zamansu Wannan dakin nune-nunen dakin na farko ne a cikin babban yankin kasar Sin wajen irin wannan daki. A cikinsa akwai abubuwan mutanen Afirka na zaman yau da kullum a da.


Add: Cibiyar Bincike Afirka na jami’ar ba da ilmin koyo na lardin Zhejiang NO.688 na hanya

Yingbin na birnin Jinhua na lardin Zhejiang

Postal Code: 321004

Tel: +86 579 82286091

Fax: +86 579 82286091

Email: ias@zjnu.cn